Connect with us

Siyasa

2023: Sunayen ‘yan takarkaru da zasu fafata neman kujerar senata Kaduna ta tsakiya

Datijjo, Mr LA da wasu ‘yan takara takwas ne zasu fafata a zaben kujerar Sanata Kaduna ta tsakiya…

Kamar yadda zabe shekara 2023 ke kara karantawa jaridar Kaduna Reporters ta tataro jerin sunayen ‘yan takarkaru da zasu fafata neman kujerar senata Kaduna ta tsakiya.

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC itace ta walafa sunayen a shafin ta na yanargizo.

Jam’iyun siyasa goma ne zasu fafata a zaben inda kowace jami’ar tafito da Dan takarar ta.

Yan takarar sun hada da, Akin Soyinu Olakunle daga jami’ar AA, Musa Ibrahim daga jami’ar ADC, Abdullahi Mohammed Sani (Datijjo) daga jami’ar APC.

Yayin da jami’ar APGA ta tsayar da Gankon Samuel Kattey, Bala Chichet daga jami’ar APM, Mansur Umar daga jami’ar APP, Ibrahim Mohammed Sani daga jami’ar LP, Umar Ahmed Tijjani daga jami’ar NNPP, Aliyu Ismail daga jami’ar NRM sai kuma Usman Lawal Adamu (Mr. LA) daga jami’ar PDP.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2022 Alright Reserve Kaduna Reporters.